Amfanin kanumfari

Ina son na ruga da gudu don yi maku bayani kan amfanin ganyen Magarya, musamman ga mace. Ganyen yana dauke karni da warin jinin haila, biki da sauransu. Duk kuwa da cewa mun taba yin magana a kan wannan ganyen bara, wato RANAR 8 ga Agusta,amma har yanzu masu karatu na neman karin bayani.

Yana taimakawa wajen warkar da mugunyar warin gaba ga mata. Har ila yau, Magarya tana warkar da kwayoyin cututtuka masu tarin yawa a jiki. An fi son a yi amfani da danyen sai dai in hakan bai samu ba, za a iya amfani da busasshe. Yadda ake sarrafa shi kuwa shi ne a murza ko kuma a daka shi, inda hali a gyara shi, sannan a nika shi za a ga ya yi kumfa kamar kumfar sabulu.

A lura, yayin da uwargida ke amfani da ganyen wajen wanke jiki, za ta ga yana dan yauki, haka kuma duk wani dadadden datti, zai rika fita. Bincike ya nuna cewa babu sabulun da ya kai ganyen Magarya fitar da datti a jikin dan adam.

Uwargida za ki iya samun sassaken Baure, ki dafa shi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai ki samu mazarkwaila da zuma da kanunfari da citta, ki zuba aciki, ki tafasa ki rika sha safe dayamma. Haka kuma yana maganin dattin mahaifa. Dangane da masu neman karin girman mama da sauransu…? A kullum na kan yi kokarin bayyana musu wasu irin sinadaran da za su yi amfani da shi, amma kuma suna bukatar karin bayani. Abin sani shi ne wasu matan daga sun yi haihuwa daya, za ka ga nononsu ya zube, wannan yana saka maigida, musamman irin mazan da suke son ganin mace da cikar mama cikin damuwa, wasu ma sai ya haifar musu da neman sabon aure.

Domin bada taka gudunmawa, wajan gyara ko shawara:- Email- assalafytsafe gmail. View more posts. You are commenting using your WordPress. You are commenting using your Google account. You are commenting using your Twitter account. You are commenting using your Facebook account. Notify me of new comments via email. Notify me of new posts via email. Abin sani shi ne Magarya na da taimako ainun ga dan adam, musamman mace. Like this: Like Loading Leave a Reply Cancel reply Enter your comment here Fill in your details below or click an icon to log in:.

Amfanin Kanumfari Guda Goma Sha Daya Ga Lafiyar Dan Adam

Email required Address never made public. Name required.This banner text can have markup. Search the history of over billion web pages on the Internet. Crown 8vo. Cambridge University Press. Specimens of Hausa Literature. Small 4to. Translation, Transliteration and Notes, without Facsimiles. Hausa Grammar, with exercises, readings and vocabulary. Magana Hausa. Hausa Stories and Fables collected by J. ScHON, D. Kobinson, D. Seventh thousand. In paper covers.

The Missionary prospect, including a survey of Christian Missions in the past. ILeipjte: F. STorontti: J. Mission, Zaria, the chief translator of the N. Dalziel and others who have supplied corrections and additions to the former edition. To Major Edgar I am specially indebted for many suggestions in regard to the transliteration of Hausa words, and to Dr Dalziel I am indebted for much help in compiling lists of plants and animals. The system of transliterating Hausa which has been adopted in this volume and in the fourth edition of the Hausa Grammar recently published, differs in several respects from that followed in Vol.

The changes have been made in order to render the system of transliteration uniform with that which has recently been adopted by the English Govern- ment authorities in Nigeria. It is impossible by any system of transliteration to represent the exact sounds of many Hausa words. Thus we might almost equally well write yanka or yenka ' to cut,' kwai or kwoi ' egg,' hanya or hainya ' road,' hakiuai or hokkoi ' seven.

In order to bring the system adopted in this dictionary into line with that of the books issued by the Government of Nigeria I have adopted the former alternative in each of these cases which are typical of many others. Several changes have also been made in respect of the divisions between nouns or pronouns and prepositions. Prepositions will be found written as separate words except in cases where the words to which they are attached cannot be used as independent words apart from the prepositions.

Thus we have ma shi or masa ' to him. In some cases, e. English ' forasmuch,' ' overmuch ' etc. There are many instances in which it is impossible to say whether a double consonant should be used for purposes of transliteration.Mutane masu kiran waya suyi tambaya muna matuqar godiya sannan muna jan hankali idan mutum ya tambayi magani muka fadi abunda zai hada Kuma ya nema bai samu ba to ya tuntube mu idan muna da shi zamu bayar in Kuma babu za mu fadi madadin sa muna rokon Allah ya kara mana lafiya da zama lafiya.

Amfanin Kanumfari

Wani abin da zai ba ka mamaki shi ne Ya Allah ka amsamana dukkan ibadunmu ameeen Allah kafarantwa kowani musulmi kabamu Aljannan Firdaus ameeen. Saboda Masu Rikicewa akan fassarar sunayen kayan hadin magungunan damuke kawowa.

Kadaure kayi sharin Dan Allah saboda sauran Al ummar musulmai. Names of spices in Hausa - English. Cloves — kanumfari 2. Fenugreek — Hulba Scent leaf — Doddoya 4. Cinnamon — Kirfa 5. Potash — Kanwa 6. Pumpkin — Kabewa 8. Bitter leaf — Shuwaka 9. Spring onions — Albasa mai lawashi Sesame — Ridi Tamarind — Tsamiya Jute leaf — Rama Garlic — Tafarnuwa Nutmeg — Gyadar Kamshi Ginger — Citta Moringa — Zogale Turmeric — Kurkur Locust Beans — Daddawa Chilli — Shambo Egg plant leaf — Ganyen Gauta Arika wanka dashi.

W an karbo daga sayyadina umar yana cewa Manzon Allah S. W yace kuyi abinci da man zaitun kuma Ku shafashi ajikinku, domin hakika shi yana daga acikin bishiya mai albarka.

Kulluminsha Allah zai samu karfin mazakuta sosai Kada ka gaji duk wani magani da kagani ka gwada zaka dace insha Allah. Yasamu kamar sati daya yana sha ko kina sha insha Allah. Amfanin waken Soya: 1-Gina jiki.

Karin Bayani Dangane Da Ganyen Magarya

Bashi da "Cholesterol" manya da yara da mata masu ciki da masu cutar qanjamau su yawaita cin waken Soya, ana kuma iya zuba cokalin na garin zogale a madarar waken soya kofi xaya a sha. Ana so mai yawan kitse ya yawaita amfani da waken soya dafaffe. Kamar yadda bincike ya nuna cewa akwai cututtuka da yawa masu damun al'aurar 'ya'ya mata, kama daga balagarsu zuwa fara Daukar ciki har zuwa daina al'adarsu. Kamar: 1 Warin gaba odour :- Warin gaba na 'ya'ya mata yana samuwa saboda wasu dalilai da suke jawo shi kamar haka: 1- Tafiya ba wando.

Ki sani cewa wari yana fitowa daga gurare uku kamar haka:- Hammata. Saboda haka lallai ne ki bada kulawa ta musamman a wannan gurare. Garin hulba. Man shanu. Sai ta tafasasu ta dinga shiga ciki da xuminsa sau uku a rana zata warke insha Allah.

Ganyen zogale. Man kaxanya Majigi. Sai a hada su guri guda a kwava da man ta ringa shafawa sau uku a rana, duk shafawa sai ta wanke da ruwan xumi za tayi mamaki qwarai. Saiwar rai Bore. Garin tafarnuwa. Alamominsa sune:- Mafarkin jarirai.

Maganin Karfin Maza :Bagaruwa

Mafarkin wani na saduwa dake. Vacin rai da faduwar gaba. Mafarkin ruwa. Yawana ciwon kai. Jin motsi a ciki. Lalacewar maganar aure ga budurwa.You are commenting using your WordPress. You are commenting using your Google account. You are commenting using your Twitter account. You are commenting using your Facebook account. Notify me of new comments via email.

Notify me of new posts via email. Ganyen yana dauke karni da warin jinin haila, biki da sauransu. Duk kuwa da cewa mun taba yin magana a kan wannan ganyen bara, wato RANAR 8 ga Agusta,amma har yanzu masu karatu na neman karin bayani.

Abin sani shi ne Magarya na da taimako ainun ga dan adam, musamman mace. Yana taimakawa wajen warkar da mugunyar warin gaba ga mata. Har ila yau, Magarya tana warkar da kwayoyin cututtuka masu tarin yawa a jiki. An fi son a yi amfani da danyen sai dai in hakan bai samu ba, za a iya amfani da busasshe. Yadda ake sarrafa shi kuwa shi ne a murza ko kuma a daka shi, inda hali a gyara shi, sannan a nika shi za a ga ya yi kumfa kamar kumfar sabulu.

A lura, yayin da uwargida ke amfani da ganyen wajen wanke jiki, za ta ga yana dan yauki, haka kuma duk wani dadadden datti, zai rika fita. Bincike ya nuna cewa babu sabulun da ya kai ganyen Magarya fitar da datti a jikin dan adam. Uwargida za ki iya samun sassaken Baure, ki dafa shi sai bayan ya dafu sai ki juye ruwan sai ki samu mazarkwaila da zuma da kanunfari da citta, ki zuba aciki, ki tafasa ki rika sha safe da yamma.

Haka kuma yana maganin dattin mahaifa. Dangane da masu neman karin girman mama da sauransu…? A kullum na kan yi kokarin bayyana musu wasu irin sinadaran da za su yi amfani da shi, amma kuma suna bukatar karin bayani.

Abin sani shi ne wasu matan daga sun yi haihuwa daya, za ka ga nononsu ya zube, wannan yana saka maigida, musamman irin mazan da suke son ganin mace da cikar mama cikin damuwa, wasu ma sai ya haifar musu da neman sabon aure. Share this: Twitter Facebook.

Like this: Like Loading Leave a Reply Cancel reply Enter your comment here Fill in your details below or click an icon to log in:.

Email required Address never made public. Name required. By continuing to use this website, you agree to their use.

โฆษณา หมวดหมู่ กล้อง และ อุปกรณ์ถ่ายภาพ

To find out more, including how to control cookies, see here: Cookie Policy.Haka yake a ciwon zuciya. Ba wai waxannan cututtuka suga yake haifarwa ba kawai, akwai wasu da yawa amma tun da muna Magana ne akan hawan jinni da ciwon zuciya to sai mu taqaita akansu kawai. Ana gane cewa mutum ya kamu da ciwon zuciya da kuma cutar hawan jinni ta yanayin bugawar jininsa. Saboda taqaitawa ga ciwon zuciya da cutar hawan jinni kawai.

Irin waxannan abubuwa sun haxa da:- Alkama. Sai mu fara da alkama. Da kuma rigakafin hawan jinni. Amma mai karanta wannan littafi don ya amfana sai ya lura cewa fulawa daga alkama take, ita kuma bata da waxannan sinadarai saboda sarrafata da aka yi wanda shine dalilin kawar da waxannan sinadarai don haka yayin da aka sarrafa Alkama ta koma filawa ba zata taimakawa mai waxannan cututtuka ba.

BARKONO 2-Barkono yana da zafi ko raxaxi matuqa dalili kuwa yana xauke da sinadari da ake kira da suna Capsaicinwannan shi yasa barkono yake taimakawa cututtuka. Idan mai ciwon zuciya ya juri yin amfani da ita a girki ko shayi to zata taimaka masa qwarai da gaske. DOYA: Doya tana da sinadarin potassium da magnesium waxanda qarancinsu a jiki yana haifar da ciwon zuciya da hawan jinni.

Ana so mai wannan cuta ya dinga amfani da doya gasasshiya domin itace take magani matuqa. Doya tana amfani wajen Basir, ciwon suga har ma da rage qiba. Allah ya taimaka. GERO: Shima yana da sinadarai kamar su: Sulenium, omega-3, fatty acids, potassium, manganese da magnesium. Waxannan sinadarai suna matuqar taimakawa wajen rigakafin hawan jinni da ciwon zuciya.

Ku sani cewa geron da aka surfe bashi da waxannan sinadarai, koda an samu to ba zai kai yadda ake buqata ba. Kanumfari yana taimakawa qwarai da gaske. MASARA: Ita ma masara tana da sinadarai waxanda suke taimakwa wajen rigakafin cututtuka da suka haxa da hawan jini da ciwon zuciya. Mai fama da hawan jini ko ciwon zuciya. Ana so ya yawaita amfani da tafarnuwa saboda tana xauke da wasu sinadarai kamar Vitamin C, B6, selenium, magnesium da manganese waxannan sinadarai suna taimakawa wajen gurvata free radicals, saboda shine idan ya yawaita yake haifar da hawan jini da ciwon zuciya, kasala da nauyin jiki.

Akwai sinadarai masu rage hawan jini a cikin tafarnuwa. Hakanan cin ganyayyaki kamar dinkin zogale, yaxiya, salak, kabeji, lansir, ayoyo da sauransu suna taimakawa mai waxannan larurori.

Wani sashen kuma sun ce yawan cin gishiri ga abinci, wani sashen kuma sun ce rashin motsa jiki da qiba mara misali. Wasu mutane basa gane sun kamu da wannan cuta sai sun je Asibiti dalilin wata cuta sannan a gano musu suna da cutar hawan jinni. Amma alamominta sun haxa da:- Yawan ciwon kai Gani dusu-dusu. Fargabar zuciya. Tanqwarewar wuya. Waxannan alamomin ba wai suna nufin daga kaji su ka kamu hawan jinni ba, sai kaje wajen masana sun tabbatar maka cewa ka kamu da cutar hawan jini.

Yana kawo illoli kamar haka Ciwon qoda wanda zai iya jawo ta daina aiki. Gani dusu-dusu. Shanyewar varin jiki. Ciwon zuciya.

Kamar su:- Vitamin A da B3 da magnesium da Fol Acids waxannan duk mai hawan jinni yana da buqatarsu don haka shanta a zuma kullum da safe yana taimakawa mai hawan jinni wajen rage masa wata guba da take a cikin jini. GEZA: Geza wata ciyawace ko bishiya da bata da tsawo sosai tana taimakawa mai hawan jini qwarai da gaske.

Domin tana da wasu sinadarai da mai cutar hawan jini ko ciwon zuciya yake buqata domin yin amfani da ita yadda ya kamata yana warkar da hawan jini gaba xaya. Ana shanta cokali xaya a ruwan xumi da safe da rana da dare. Karya sihiri da tsafi.Dayawan lokaci ana samun mace ko namiji wanda aljanu suke aura aita fama arasa magani.

Allah yakara tsaremu Darbejiya nada Amfani sosai, a Africa ta tsakiya suna kiransa da muarubiani wato maganin cuta arba'in. A india anfi shekara ana amfani da ganye, 'ya'ya da itacen darbejiya a matsayin magani Iccen Darbejiya gaba dayansa maganine kama daga ganyen sa 'ya'ya da Sassaken sa, sannan ana samun mansa ne daga 'ya'yan sa. Iccen Darbejiya yana maganin citutukka da yawa kamar su; Masassara, Malaria, gyambo, da matsaalolin fata.

Man Darbejiya, na taimakawa jikin dan Adam wajen yaki da Fungals, Bacterias, da sauran cutukka masu takurawa dan adam, kuma yana magani ciwon gabobi. A riqa shan rabin kofi na juice din darbejiya duk safiya domin magance makero. In shaa Allahu zuwa gaba zan kawo muku yanda ake hada shi domin masu fama da cutar Qanjamau, Cancer, da sauransu. Godiya Ga Allah da yayi cuta yayi Magani. Ya Allah ka kara mana Lafiya wayanda basu da lafiya kuma ka basu, Ameen.

Anemi : 1. Garin Tafarnuwa. Saiwar Raihan Doddoya - Rai dore 3. Garin Kanumfari da citta. Saiwar Zogale. Wadannan abubuwan gaba daya ahadasu adakesu waje guda, sannan arika diban cokali guda ana dafawa ana sha kullum safe da yamma. Sannan adebi wani ahada da barkono ayi yaaji dashi arika cin abinci.

In sha Allahu koda sanyi yayi shekara arba'in ajikinki ko fiye da haka, zaki warke. Tukwicin da za'a bani shine ayi Salati guda goma bisa Masoyina, Shugabana, abin koyina, Muhammadur Rasulullahi Sallal Laahu alaihi wa aalihi wa sallam. Shi wannan sanyin gaskiya yana da wahalar jin magani. Domin kuwa wadancan abubuwan da ka ambata a baya, mutane da yawa sun jarraba kuma sun samu waraka da yardar Allah. Amma ga wasu nan ga jarraba: 1. Ka gaurayashi da man Tafarnuwa Original tare da Man Albabunaj.

Sannan ka rika dafa 'danyar chitta Ginger da ruwa kofi guda. In dai sanyi ne, kowanne iri ne in sha Allahu zaka samu waraka. Ka samu Furen Albabunaj chamomile flower ka rika dafa cokali guda kana sha kullum da safe.


Comments on “Amfanin kanumfari